Mat 21:26 HAU

26 In kuwa muka ce, ‘Ta mutum ce,’ ai, muna jin tsoron jama'a, don duk kowa ya ɗauki Yahaya a kan annabi ne.”

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:26 a cikin mahallin