Mat 21:9 HAU

9 Taron jama'a da suke tafiya a gabansa da kuma a bayansa, sai suka ɗauki sowa suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda! Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji! Hosanna ga Allah!”

Karanta cikakken babi Mat 21

gani Mat 21:9 a cikin mahallin