Mat 22:23 HAU

23 A ran nan sai waɗansu Sadukiyawa (su da suke cewa, ba tashin matattu) suka zo wurinsa, suka yi masa tambaya,

Karanta cikakken babi Mat 22

gani Mat 22:23 a cikin mahallin