Mat 23:16 HAU

16 “Kaitonku, makafin jagora, ku da kuke cewa, ‘Kowa ya rantse da Haikalin ba kome, amma duk wanda ya rantse da zinariyar Haikalin, sai rantsuwarsa ta kama shi.’

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:16 a cikin mahallin