Mat 23:25 HAU

25 “Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan wanke bayan ƙwarya da akushi, amma a ciki cike suke da zalunci da zari.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:25 a cikin mahallin