Mat 23:27 HAU

27 “Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kamar kaburburan da aka shafa wa farar ƙasa kuke, masu kyan gani daga waje, daga ciki kuwa sai ƙasusuwan matattu da ƙazanta iri iri.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:27 a cikin mahallin