Mat 23:29 HAU

29 “Kaitonku, malaman Attaura da Farisiyawa, munafukai! Kukan yi gini a kan kaburburan annabawa, kuna ƙawata gubbobin adalai.

Karanta cikakken babi Mat 23

gani Mat 23:29 a cikin mahallin