Mat 24:15 HAU

15 “Don haka sa'ad da kuka ga mummunan aikin saɓo mai banƙyama, wanda Annabi Daniyel ya faɗa, an tsai da shi a Wuri Mai Tsarki (mai karatu fa yă fahimta),

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:15 a cikin mahallin