Mat 24:21 HAU

21 A lokacin nan za a yi wata matsananciyar wahala, irin wadda ba a taɓa yi ba tun farkon duniya har ya zuwa yanzu, ba kuwa za a ƙara yi ba har abada.

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:21 a cikin mahallin