26 Saboda haka in sun ce da ku, ‘Ga shi can a jeji,’ kada ku fita. In kuwa sun ce, ‘Yana can cikin lolloki,’ kada ku yarda.
Karanta cikakken babi Mat 24
gani Mat 24:26 a cikin mahallin