Mat 24:38 HAU

38 Kamar a kwanakin nan ne gabannin Ruwan Tsufana, ana ci, ana sha, ana aure, ana aurarwa, har ya zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi,

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:38 a cikin mahallin