Mat 24:9 HAU

9 “Sa'an nan za su bashe ku, a ƙuntata muku, su kuma kashe ku. Duk al'ummai za su ƙi ku saboda sunana.

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:9 a cikin mahallin