Mat 25:10 HAU

10 Tun suna wajen sayen, sai angon ya iso, waɗanda suke shirye suka shiga wurin biki tare da shi, aka kuma rufe ƙofa.

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:10 a cikin mahallin