Mat 25:43 HAU

43 Na yi baƙunci, ba ku sauke ni ba. Na yi huntanci, ba ku tufasar da ni ba. Na yi rashin lafiya, ina kuma kurkuku, ba ku kula da ni ba.’

Karanta cikakken babi Mat 25

gani Mat 25:43 a cikin mahallin