Mat 26:31 HAU

31 Sai Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe sabili da ni a wannan dare domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumakin garken kuwa za su fasu.’

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:31 a cikin mahallin