Mat 26:34 HAU

34 Yesu ya ce masa, “Hakika, ina gaya maka, ko a wannan dare, kafin carar zakara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:34 a cikin mahallin