Mat 26:36 HAU

36 Sa'an nan Yesu ya zo da su wani wuri da ake kira Gatsemani. Ya ce wa almajiransa, “Ku zauna a nan, Ni kuwa zan je can in yi addu'a.”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:36 a cikin mahallin