Mat 26:40 HAU

40 Ya komo wurin almajiran, ya ga suna barci, sai ya ce wa Bitrus, “Ashe, ba za ku iya zama a faɗake tare da ni ko da na sa'a ɗaya ba?

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:40 a cikin mahallin