Mat 26:42 HAU

42 Har wa yau a komawa ta biyu, sai ya je ya yi addu'a, ya ce, “Ya Ubana, in wannan ba zai wuce ba sai na sha shi, to, a aikata nufinka.”

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:42 a cikin mahallin