Mat 26:45 HAU

45 Sai ya komo wurin almajiran, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi, kuna hutawa? To, ga shi, lokaci ya yi kusa. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:45 a cikin mahallin