Mat 26:47 HAU

47 Kafin ya rufe baki ga Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, da babban taron mutane riƙe da takuba da kulake, manyan firistoci da shugabanni ne suka turo su.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:47 a cikin mahallin