Mat 26:49 HAU

49 Nan da nan ya matso wurin Yesu, ya ce, “Salama alaikun, ya Shugaba!” Sai ya yi ta sumbantarsa.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:49 a cikin mahallin