Mat 26:56 HAU

56 Amma duk wannan ya auku ne domin a cika littattafan annabawa.” Daga nan duk almajiran suka yashe shi, suka yi ta kansu.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:56 a cikin mahallin