58 Amma Bitrus ya bi shi daga nesa, har cikin gidan babban firist. Da ya shiga, sai ya zauna tare da dogaran Haikali, don ya ga ƙarshen abin.
Karanta cikakken babi Mat 26
gani Mat 26:58 a cikin mahallin