Mat 26:74 HAU

74 Sai ya fara la'anar kansa, yana ta rantse-rantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan ba.” Nan da nan sai zakara ya yi cara.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:74 a cikin mahallin