Mat 27:23 HAU

23 Ya ce, “Ta wane halin? Wane mugun abu ya yi?” Amma su sai ƙara ɗaga murya suke ta yi, suna cewa, “A gicciye shi!”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:23 a cikin mahallin