Mat 27:43 HAU

43 Yā dogara ga Allah, to, Allah ya cece shi mana yanzu, in dai yana sonsa, don ya ce wai shi Ɗan Allah ne.”

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:43 a cikin mahallin