Mat 27:51 HAU

51 Sai labulen da yake cikin Haikalin ya tsage gida biyu, daga sama har ƙasa. Ƙasa ta yi girgiza, duwatsu kuma suka tsattsage.

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:51 a cikin mahallin