Mat 27:55 HAU

55 Akwai kuma waɗansu mata da yawa a can suna hange daga nesa, waɗanda suka biyo Yesu tun daga ƙasar Galili, suna yi masa hidima.

Karanta cikakken babi Mat 27

gani Mat 27:55 a cikin mahallin