Mat 28:10 HAU

10 Sai Yesu ya ce musu, “Kada ku ji tsoro, ku je ku gaya wa 'yan'uwana su tafi ƙasar Galili, a can ne za su gan ni.”

Karanta cikakken babi Mat 28

gani Mat 28:10 a cikin mahallin