Mat 3:11 HAU

11 “Ni dai, da ruwa nake muku baftisma, shaidar tubarku, amma mai zuwa bayana, ya fi ni girma, wanda ko takalmansa ma ban isa in riƙe ba. Shi ne zai yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki, da kuma wuta.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:11 a cikin mahallin