Mat 3:13 HAU

13 A lokacin nan ne Yesu ya zo daga ƙasar Galili, ya je Kogin Urdun wurin Yahaya, domin ya yi masa baftisma.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:13 a cikin mahallin