Mat 3:15 HAU

15 Amma Yesu ya amsa masa ya ce, “Bari ya zama haka a yanzu, domin haka ne ya dace mu cika dukan adalci.” Sa'an nan Yahaya ya yardar masa.

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:15 a cikin mahallin