Mat 4:23 HAU

23 Sai ya zazzaga duk ƙasar Galili, yana koyarwa a majami'unsu, yana shelar bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiya na mutane.

Karanta cikakken babi Mat 4

gani Mat 4:23 a cikin mahallin