Mat 4:25 HAU

25 Taro masu yawan gaske suka bi shi daga ƙasar Galili, da Dikafolis, da Urushalima, da ƙasar Yahudiya, har ma daga hayin Kogin Urdun.

Karanta cikakken babi Mat 4

gani Mat 4:25 a cikin mahallin