8 Har wa yau dai, sai Iblis ya kai shi kan wani dutse mai tsawo ƙwarai, ya nunnuna masa dukan mulkokin duniya da ɗaukakarsu.
Karanta cikakken babi Mat 4
gani Mat 4:8 a cikin mahallin