Mat 5:13 HAU

13 “Ku ne gishirin duniya. Amma in gishiri ya sāne, da me za a daɗaɗa shi? Ba shi da sauran amfani, sai dai a zubar, mutane kuma su tattake.

Karanta cikakken babi Mat 5

gani Mat 5:13 a cikin mahallin