Mat 5:32 HAU

32 Amma ni ina gaya muku, kowa ya saki matarsa, in ba a kan laifin zina ba, ya sa ta hanyar zina ke nan. Wanda kuma ya auri sakakkiya, ya yi zina.”

Karanta cikakken babi Mat 5

gani Mat 5:32 a cikin mahallin