Mat 6:16 HAU

16 “In kuma kuna yin azumi, kada ku turɓune fuska kamar munafukai, don sukan yanƙwane fuska, wai don mutane su ga suna azumi ne. Hakika, ina gaya muku, sun sami iyakar ladansu ke nan.

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:16 a cikin mahallin