Mat 6:26 HAU

26 Ku dubi dai tsuntsaye. Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba sa kuma tarawa a rumbuna, amma kuwa Ubanku na Sama na ci da su. Ashe, ko ba ku fi martaba nesa ba?

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:26 a cikin mahallin