Mat 6:30 HAU

30 To, ga shi, Allah yana ƙawata tsire-tsiren jeji ma haka, waɗanda yau suke raye, gobe kuwa a jefa su a murhu, balle ku? Ya ku masu ƙarancin bangaskiya!

Karanta cikakken babi Mat 6

gani Mat 6:30 a cikin mahallin