Mat 7:11 HAU

11 To, ku da kuke mugaye ma, kuka san yadda za ku ba 'ya'yanku kyautar kyawawan abubuwa, balle Ubanku na Sama da zai ba da abubuwan alheri ga masu roƙonsa?

Karanta cikakken babi Mat 7

gani Mat 7:11 a cikin mahallin