Mat 7:6 HAU

6 “Kada ku ba karnuka abin da yake tsattsarka. Kada kuma ku jefa wa alhanzir lu'ulu'unku, don kada su tattake su, su juyo su kyakketa ku.”

Karanta cikakken babi Mat 7

gani Mat 7:6 a cikin mahallin