Mat 8:26 HAU

26 Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka, ya ku masu ƙarancin bangaskiya?” Sa'an nan ya tashi, ya tsawata wa iskar da ruwan. Sai wurin duk ya yi tsit!

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:26 a cikin mahallin