Mat 8:4 HAU

4 Sai Yesu ya ce masa, “Ka kula fa, kada ka gaya wa kowa kome. Sai dai ka je wurin firist ya gan ka, ka kuma yi sadaka domin tabbatarwa a gare su, kamar yadda Musa ya umarta.”

Karanta cikakken babi Mat 8

gani Mat 8:4 a cikin mahallin