Mat 9:10 HAU

10 Sa'ad da kuwa Yesu yake cin abinci a gida, sai ga masu karɓar haraji da masu zunubi da yawa sun zo, sun zauna tare da shi da almajiransa.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:10 a cikin mahallin