Mat 9:16 HAU

16 Ba mai mahon tsohuwar tufa da sabon ƙyalle, don mahon zai kece tsohuwar tufar, har ma ta fi dā kecewa.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:16 a cikin mahallin