Mat 9:22 HAU

22 Sai Yesu ya juya, yă gan ta, ya ce, “'Yata, ki yi farin ciki, bangaskiyarki ta warkar da ke.” Nan take matar ta warke.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:22 a cikin mahallin