Mat 9:27 HAU

27 Da Yesu ya yi gaba daga nan, sai waɗansu makafi biyu suka bi shi, suna ɗaga murya suna cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayinmu.”

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:27 a cikin mahallin