Tit 1:16 HAU

16 Suna cewa sun san Allah, amma suna sāɓa masa ta wurin aikinsu. Abin ƙyama ne su, kangararru, ko kaɗan ba su da wani amfani a wajen yin aiki nagari.

Karanta cikakken babi Tit 1

gani Tit 1:16 a cikin mahallin